TAMBAYA TA 65


MEYE HUKUNCIN AMFANI DA INHALER GA WANDA YAKE DA CIWON ASTHMA KUMA YANA DA BUƘATAR SA ALOKACIN AZUMI?? 


Ibn Uthaymeen (Rahimahullah) yake cewa; (Inhaler gas ne, ba komai bane acikin sa face iska da take bude kofofin numfashi, ta yadda zai budewa mutum kofar numfashi cikin sauki, dan haka bai É“ata azumi kuma baya karyawa"

# Zaurenfisabilillah

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)