*ANNABI YACE WANNAN BAI YI IMANI DA SHI BA*
🌴BALLIGU ANNI no.. 221🌴 11/05/2020
Manzon Allah (s.a.w) yace:
1. "Bai yi imani da ni ba; duk wanda ya kwana a koshe amma makwabcinsa a gefensa cikin yunwa kuma yana sane" 📚 Sahihut Targib, Hadisi na 2561
2. "Ba mumini ba ne; duk wanda ya kwana a koshe amma makwabcinsa a gefensa cikin yunwa". 📚 Sahihut Targib, Hadisi na 2563
https://t.me/Balligu_Anni
