*_السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته_*
➖➖➖➖➖➖➖➖
*_” بسم الله الرحمن الرحيم_*
_*Daga zauren*_
_*📚Ana- muslim📚*_
.
.
_*HAILA TA ZO MATA SAURA MINTI 3 RANA TA FADI?*_
:
_*Tambaya*_
:
_Assalamu alaikum, Malam tambayata ita ce mata ce ta yi azumi har saura minti 3 a kira sallah magariba sai jinin hailarta ya zo. To tambayata a nan ita ce, wannan azuminta na wannan ranan yana nan ko zata biya bayan sallah?. Allah Ya karawa Malamanmu basira._
:
_*Amsa*_
:
_Wa alaikum assalam, in har jinin hailar ya fito a wancan lokacin da ka ambata,, to azumin ta ya karye._
:
_Saboda azumi yana kammala ne bayan faduwar rana,, ita kuma na ta ya warware kafin lokacin,, wannan yasa za ta rama bayan sallah._
:
_*Allah* ne mafi sani._
.
_*Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.*_
.
_Gabatarwa: *sadêêQ ทagogo*_
:
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.*_
*--------------------------*
*_•Ga mai sha'awar shiga Zauren 📚Ana -muslim_*📚
_*ta whatsApp sai yayi cikakkiyar sallama tare da suna da Address nasa zuwa⬇ ga lambar mu*_
_*08093347777*_
_*08085777555*_
〰〰〰〰〰〰〰〰〰 _*Doмιɴ ѕнιɢα ѕнαғιɴмυ ɴα ғαcєвooк ѕαι α lαtsα ɴαɴ*_ ⬇
https://www.facebook.com/Ana-Muslim-Group-156263338266984/