*_السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته_*
➖➖➖➖➖➖➖➖
*_” بسم الله الرحمن الرحيم_*
_*Daga zauren*_
_*📚Ana- muslim📚*_
.
_*TAMBAYA:*_
.
.
_*SHIN WATA SAI KOWA YA GANSHINE SANNAN A DAUKI AZUMI KO KUWA?*_
.
:
*_AMSA_*
.
.
_Ana iya daukar Azumi ko da mutum dayane yaga wata. Domin hadisi ya tabbata daga Abdullahi dan Umair (R.A.) yace Mutane sun rigen ganin jinjirin wata sai na gayawa Manzon Allah (S.A.W.) cewar ni na ganshi sai Manzon Allah (S.A.W.) yace: "suyi azumi (duba Abu Dauda 2340, hakin da Ibn Hibban suka ingantashi, Hakim 423 Ibn Hibban 3438). Amma mafi yawan malamai sun ce ganin lallai mutumin daya ga watan ya zamanto adali watau wanda bazai yi karya ba._
.
```Allah shine mafi sani.```
:
_*©✍🏽 Sadeeq Ñagogo{βluñgu}*_
:
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.*_
*--------------------------*
*_•Ga mai sha'awar shiga Zauren 📚Ana -muslim_*📚
_*ta whatsApp sai yayi cikakkiyar sallama tare da suna da Address nasa zuwa⬇ ga lambar mu*_
_*08093347777*_
_*08085777555*_
〰〰〰〰〰〰〰〰〰 _*Doмιɴ ѕнιɢα ѕнαғιɴмυ ɴα ғαcєвooк ѕαι α lαtsα ɴαɴ*_ ⬇
https://www.facebook.com/Ana-Muslim-Group-156263338266984/