TSUMIN RUWAN ZOGALE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Tsumin Ruwan Zogale Don Samin Ni'ima Mai Sa Naso_*

Yar uwa wannan shine tsumin ruwan zogale yana da matukar amfani ga yar uwa wajen saukar da ni'ima a cikin kankanin lokaci kuma koda yaushe zaki jiki cikin nason gaba, wanda shine babban burin matan aure tajita tana da wataccen ni'ima.

Zaki nemi abun hadi kamar haka;
* Ganyen zogale
* Cocumba
* Aya
* Farin Goro
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu ganyen zogale zaki wanke sai ki dafa bayan ya dafu sai ki tace ruwan sai kuma ki yanyanka cocumber a ciki, sai ki zuba aya da farin goro ki markadasu dukkansu sai ki tace ruwan sannan ki zuba madara peak ko luna ki sha sai dai kamar irin wannan yana saka wasu matan gudawa saboda wannan ruwan zogalen amma idan dama kina shan zogale kada ki bar wannan hadin.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)