JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI 06


JUMLOLI DUBU ƊARI DA HARSHEN HINDI

࿐࿐࿐࿐࿐࿐
FITOWA TA 06
࿐࿐࿐࿐࿐࿐


51. Kripya yaha mere liye likhen - ɗan rubuta shi a nan.

52. Kya aap angrezi bolte hain? - ka iya turanci?/kin iya turanci? 

53. Haan, thodi se - eh kaɗan. 

54. Hindi mein... Kaise kehte hain? - ya ake cewa... da harshen Hindi? (sai ka faɗi sunan abin) 

55. Kitne ka hai? - nawa ne wannan?

56. Yeh sriman sab kuch chukta karenge - wannan mutumin zai biya komai.

57. Yeh srimati ji sab kuch chukta karengi - wannan matar ce za ta biya kuɗin.

58. kya main yahaan baith sakti hoon? - zan iya zama a nan? (mace) 

59. kya main yahaan baith sakata hoon? - zan iya zama a nan? (namiji)

60. dhyaan rakhen - ka kula/ki kula. 

Zan ci gaba in shaa Allah.

•----------•✬(✪)✬•----------•
Jamilu Abdurrahman 
•----------•✬(✪)✬•----------•

    +2348185819176

Post a Comment (0)