SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Shin Wai Yazaki Magance Matsalan Warin Gaba
Yar uwa warin gaba matsala ne wasu yana zama sanadiyar rabuwar aurensu, yar uwa ya zama dole kiyi iya kokarinki ki magance wannan matsalan.
Don magance wannan matsalan zaki bi hanyoyi kamar haka;
* Wanke gaba da gayen magarya ko miski ko kanunfari ko alim ko kuma bagaruwa musamman bayan daukewar jinin al'ada.
* Sa pant busasse
* Tsarki da ruwan dumi
* Tafiya da pant
* Tafiya da takalmi
* Rage yawan dadewa akan masai
* Rage yawan cin albasa
* Rage yawan amfani da tafarnuwa
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)
Zauren Macen Kwarai
. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc