Yadda Ake Hadin Dayake Magance Karancin Sha'awa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Magance Karancin Sha'awa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin habbatus sauda
* Garin yansun
* Man yansun
*Bayani:* Zaki samu garin habba da garin yansun ki hadesu guri daya ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba man yansun din a cikin ruwan ki juya sai ki dunga sha, ki yawaita shan kuma zaki sha na tsawon sati biyu, bayan sati biyu sai ki min magana.

 Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)