Yadda Ake Hadin Saiwar Zogale Don Magance Ciwon Sanyin Me Zuban Farin Ruwa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Saiwar Zogale Don Magance Ciwon Sanyin Me Zuban Farin Ruwa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Saiwar zogale
* Saiwar kanunfari
* Garin kistul hindi
* Tafarnuwa
*Bayani:* Zaki samu tafarnuwa mai kyau ki jajjaga sai ki hadashi da sauran kayan hadin ki tafasa sai ki tace ruwan ki dunga sha, in sha Allah zai tsaya.


 Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)