YADDA AKE HAƊIN RUWAN ABARBA DON ƘARIN NI'IMA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Ruwan Abarba Don Karin Ni'ima_*


 Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Ruwan abarba
* Ruwan mangoro
* Ruwan gwanda
* Garin citta
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin Sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba garin citta da Zuma ki juya ki tace ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)