IDAN KANA SON TSIRA KA RIKE ABUBUWA GUDA UKKU



IDAN KANA SON TSIRA KA RIKE ABUBUWA GUDA UKKU.

Daya daga cikin manyan Malaman duniya na wannan zamani,wato:
 "‏الشيخ د. صالح الفوزان حفظه الله:"
Yana cewa:
Dukkan mutuman da yake son samun tsira da kubuta a wajan Allah duniya da lahira to ya riqe abubuwa guda ukku:
1-Riko da Alqurani mai girma da Sunnar Annabi s.a.w abisa fahimta da fassarar sahabban Annabi s.a.w da Tabi'ai da wadanda suka biyo tafarkinsu da kyautatawa.

2-Bin shiriyar magabata na kwarai wajan Ibada da Aqeeda da sauran addini da barin dukkan wani tafarki na san zuciya da wanda ya sabawa tafarkin magabata.

3-Nisantar bidi'a 

@شرح المنظومة الحائية ❪٥٦❫

Allah ka sanyamu cikin bayinka wadan da zasu sami tsira nan duniya da lahira.
Post a Comment (0)