KANA YIMA MUSULUNCINKA BAN RUWA??
Ibnul Qayyim Allah ya masa rahama yake cewa: "Bishiya bata taɓa rayuwa har sai tana samun bayi (ban ruwa), da zarar bayin nan ya tsaya to tabbas wannan bishiyar zata iya bushewa, toh haka bishiyar musulunci ma take acikin zuciyar mutum, matuƙar mutum bai lizimci yi mata bayi ba da neman ilmi da aiki nagartacce da kuma ambaton Allah da tunani cikin halittun Allah, mutum ya kasance bai yin wannan bayin wa zuciyarsa akowane lokaci toh lalle wannan bishiyar ta musulunci zata iya bushewa".
إعلام الموقعين ٢/٣٠٢
#Zaurenfisabilillah
Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah
Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/