*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Wasu Daga Cikin Illolin Rashin Tsaftan Mace
Gasu kamar haka;
* Yana sa kiyayya.
* Yana sa kyama.
* Yana haifar da warin gashi.
* Yana rage kyan mace.
* Yana rage shaukin uwar gida a wajen maigida.
* Yana rage ma maigida sha'awan mace.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇
08162268959