Yadda Ake Hadin Nadaban Ne Don Karin Ruwan Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Nadaban Ne Don Karin Ruwan Ni'ima


zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin shinkafan tuwo
* Garin dabino
* Garin ridi
* Garin gyada
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dunga dama kunu ki zuba madara ki dunga sha. 

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454

Post a Comment (0)