Yadda Ake Hadin Gyada Maizabuwa Don Karin Ni'iman Mace



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Gyada Maizabuwa Don Karin Ni'iman Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Gyadar
* Aya
* Dabino
* Kwakwa
* Cikwi
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki jika idan ya jiku daman kin cire kwallon sai ki markada ki tace ki zuba madara peak ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)