ABUBUWAN DA YA KAMATA MATA SU DINGA CI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Abubuwan Da Yakamata Mata Su Dunga Ci_*

Uwargida ta yawaita cin abubuwa masu kara sha’awa da ni’ima a jikinsu, wannan abubuwa ne masu matukar amfani ga jikin dan adam ba lantana mata, irin wadannan abubuwan sune kamar haka;

* Madarar shanu 
* Ruwan tatacciyar kwakwa
* Naman yar shila
* Zuma
* Dabino 
* Shan rake
* Shan ruwa kankana
* Kunun gyada
* Gumbar madara   
* Ya’yan itatuwa
* Kunun Aya
* Kayan lambu da sauran abubuwan da suke da kara lafiyar jikin dan adam wanda a ke hadawa da hakukuwa daban-daban.

Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)