*CIYARWA DOMIN ALLAH*
-
-
*ALLAH BUWAYI YACE:*
"Sifar waɗanda suke ciyar da dũkiyõyinsu a cikin hanyar Allah, kamar sifar ƙwãyã ce wadda ta tsirar da zangarniya bakwai, a cikin kõwace zangarniya akwai ƙwãya ɗari. Kuma Allah Yana riɓinyawa ga wanda Ya so. Kuma Allah Mawadãci ne, Masani"
Al-Baƙara : (261)
-
"Masu Hali Su Daure Su Ciyarda Gajiyayyu, Marayu Ko Matalauta, Domin Su Sami Sauƙin Halinda Suke Ciki"
-
"Duk Wanda Ka Taimakawa Matuƙar Kayi Da Ikhlasi, Lallai Kaima Allah Maɗaukakin Sarki Zai Taimaka Maka Ta Hanyar Da Bakayi Zato Ba, Kayi Ƙoƙari Cikin Azumin Nan Ka Cusa Farin Ciki Acikin Zuƙatan Wasu, Kaima Saika Wayi Gari Allah Buwayi Ya Sanya Maka Farin Ciki Acikin Zuciyarka"
-
-
Instagram 👇
https://instagram.com/hausa_islamic_pictures_quotes_?igshid=1im2ccmkxjbik
-
-
Telegram chennel 👇
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes