*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace Wanzazziya
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin sassaken baure
* Garin dabino
* Garin ganyen zogale
* Garin Tafarnuwa
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya garin sai ki dunga sha da zuma, in sha Allah zaki ga canji.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
