*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Miski Don Matsi
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Miski
* Garin ganyen zogale
* Garin kanunfari
* Garin ganyen magarya
* Man zaitun
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki kwaba da man zaitun sai ki diga miski a cikin kwabin sai ki dunga matsi da shi.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
