DOMIN MAGANCE BUSHEWAR GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 


*_Yadda Ake Hadin Gumban Dabino Don Magance Bushewan Gaba_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Asuwankin mata
* Gyadar mata
* Dabino
* Kanunfari
* Aya
* Mazarkwaila
* Idon zakara
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki ta dakawa har su hade sai ki dunga diba kina zubawa a madara kina sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)