MAGANIN JIN ZAFI YAYIN SADUWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Jin Zafi Bayan Saduwa_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Surfafen
* Kanunfari
* Mazarkwaila
* Man shanu
* Kayan kamshi
*Bayani;* Zaki nemi kayan hadi sai ki tafasa sai ki tace ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)