DOMIN MAGANCE KUMBURIN GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Ma'ul Miyah Don Magance Kumburin Gaban Mace_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ma'ul miyah
* Miski
* Ambar
* Ganyen magarya
* Zam zam
* Rihatul hubbi
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda sai ki tafasa bayan ki tafasa sai ki tace ki dunga zama a cikin ruwan na tsawon mintoci goma.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)