HUKUNCE HUKUNCEN HAILA GA MAI AZUMI 8️⃣
🔷 Tambaya:- Idan mace taji alamun fitowar al'adar ta amma bai zoba sai bayan rana ta faɗi, ko kuma taji ciwon mara na al'ada, shin azuminta na ranan yayi ko kuma zata rama shi??
🔶 Amsa:- Idan mace mai tsarki taji alamun zuwan al'adar ta alokacin da take azumi, ko taji ciwon mara, amma bai zo ba har sai bayan da rana ta faɗi, azuminta na wannan ranan yayi babu ramako akanta, kuma ladanta na azumin yana nan idan na nafila ne".
📝 المصدر :
[ ٦٠ سؤالا في أحكام الحيض والنفاس/لفضيلة الشيخ محمد بن صالح العثيمين رحمه الله ص١٢].
# zaurenfisabilillah
https://t.me/Fisabilillaaah