Fassarar Kalaman Fim Din Chennai Express
Shekarar Fita- 2013
1
Don't underestimate the power of a common man
Kada Ka Raina karfin talakan gari
(Shah Rukh Khan)
2
(Meri dictionary mein impossible ka shabd hi nahi hai) ... Acha ... kahan se khareedi aaisi bakwaas dictionary?
A Cikin KAMUS dina babu Kalmar BAZAI YIWU BA... To... A ina ka sayi wannan irin Banzan KAMUS din?
(Shah Rukh Khan & Deepika Padukone)
3
Tu don ki nahi ... donkey ki ladki hai
Ke ba 'yar gidanDan Ta'adda bace... Ke' Yar gidan Jaki ce
(Shah Rukh Khan)
4
212 Chutti manane nikla tha ... tumne meri chutti kar di
Na fita Yawon Shakatawa... Ke kuma kin maida ni mahaukaci
(Shah Rukh Khan)
5
Yeh car nahi, bekaar hai ... dhikaar hai
Wannan ba mota bace, mara amfani ce... Mara amfani
(Shah Rukh Khan)
6
Hum log jahan pe khadi hoti na ... station wahin se shuru hoti
Mu mutane a duk inda muka tsaya... To daga nan ne Madakatar ta fara
Deepika Padukone
7
It is very good to be important ... but it is more important to be good
Abu ne mai kyau ka zama mai muhimmanci... Amma abu mafi muhimmanci shi ne ka zama Nagari
(Shah Rukh Khan)
@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com