Fassarar Kalaman Fim Din Commando 1


Fassarar Kalaman Fim Din Commando 2013

Shekarar Fita- 2013

1
  Kabhi aadmi leke nikalta hai, kabhi kutte leke ... akele nikla kar ... mard hone ka ehsaas ho jayega

A wasu lokutan ka kan zauna da mutane, a wasu lokutan kuma da karnuka, ka jaraba zama kai kadai... A Lokacin ne zaka fahimci wanene mutum

(Vidyut Jamwal)

2
 Isse bachane mein mera koi fayda nahi ... aur tujhe todh daalne mein mera koi nuksaan nahi
.
Bani da wata Riba don na Cece ta... Kamar yadda bani da wata Hasara don na karya Ka

(Vidyut Jamwal)

  3
 Main baat se zaat jaan jaata hoon ... aur harkato se aukaad

Nakan Fahimci Nasabar mutum ne daga Kalaman sa... Matsayin sa kuma daga aikin sa.

(Vidyut Jamwal)

  4
  Ladki ka peecha chhod de varna tere itne aadmi marenge ... ki tujh jaisa tenth fail lashein bhi nahi gin payega

Ka daina bin Yarinyar in kuma ba haka ba to mutanen ka da yawa zasu mutu... Ta yarda Mutun Irinka Wanda ya fadi a aji na goma(Ko ya maimata aji) ba zai iya ma Kirga gawarwakin ba

(Vidyut Jamwal)

5
  Joh apne peeche nishaan chhodte hai ... aksar unka naam aur nishaan mitt jaata hai

Masu tafiya suna barin Alama a bayan su... Yawanci da su da Sunan nasu bacewa suke

(Vidyut Jamwal)

 6
 Logon ke toh kapde istri kiye hue hote hai ... tumhara toh chehra hi istri kiya hua hai

Mutane Sukan Goge kayan su ne in zasu saka... Amma kai da alama fuskar ka kake gogewa.

(Pooja Chopra)

7
  Jab sau kamine marre honge na ... tab bhagwan ne tujhe unki kami poori karne ke liye bheja hoga

Yayiwa Banzaye 100 Suka mutu... Ina ganin ubangiji ya turo ka ne domin Ka maye gurbin su

( Pooja Chopra)

8
  Joh log sirf tamasha dekhte hai ... unka aksar tamasha ban jaata hai

Mutanen da su kallon Nishadi kawai suka iya... Yawanci su ke komawa Nishadin

(Vidyut Jamwal)

  9
 Expiry date aa gayi hai teri

Lokacin tashi as aikin rayuwarka yayi

( Pooja Chopra)

10
  Assi phutenge nahi ... assi kutenge!

Ba zamu karaya ba... Mu zamu karya

@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)