Fassarar Kalaman Fim Din Don (2006)
Shekarar Fita- 2006
1
Bahar tumhari aunty bahut saare uncles ko lekar aayi hai
Gwaggon Ka Ta Sayi Kawunnai Da Yawa a Waje
(Shah Rukh Khan)
2
Kuch kaam aaise hote hai jin mein fayda yah nuksaan nahi dekha jaata ... bus unhe karna zaroori hota hai
Akwai Wasu Abubuwan da baka bukatar Riba ko faduwa a cikin su... Kawai Dole ne Kayi Su
(Shah Rukh Khan)
3
Mera intezaar toh gyarah mulkon ki police kar rahi hai lekin ... Don ko pakadna mushkil hi nahin ... namumkin hai
'Yan Sanda Daga Kasashe 11 Suna Jira Na amma... Kama Don Ba wai Wahala Kawai yake da shi ba... Abu ne da ba zai Yiwu ba.
(Shah Rukh Khan)
4
Don ke dushman ki sabse badi galati yeh hai ... ki woh Don ka dushman hai
Babban KUSKUREN Makiyin Don Shi Ne... Shi Makiyin Don Ne
(Shah Rukh Khan)
5
Mujhe do tarah ki ladkiyan pasand nahi aati ... ek woh joh mere pass aane mein bahut derr lagaye aur doosri woh joh bahut jaldi aa jaye
Bana Son Kalar 'Yan Mata Biyu.. Na Farko Masu Daukan Tsawon Lokaci Kafin Su zo Gare ni Da Kuma Masu Zuwa Gare Ni Da Sauri
(Shah Rukh Khan)
6
Mujhe junglee billiyan bahut pasand hai
Ina Son Magunan Daji Sosai
(Shah Rukh Khan)
7
Log Don ko nahi ... duniya ko chhodte hai
Mutane Basa barin Don... Sai dai Su Bar Duniya
(Shah Rukh Khan)
8
Mujhe jahan pahunchna hai uske liye yeh raftaar bahut zaroori hai
Wannan Saurin Na Dole Ne Domin Inda nake so In Je
(Shah Rukh Khan)
9
Yeh tum janti ho ki yeh pistol khali hai ... main janta hoon ki yeh pistol khali hai lekin ... police nahin janti ki yeh pistol khali hai
Kin San Cewa Babu Komai a cikin Wannan bindigar... Na san Cewa babu komai a cikin wannan bindigar Amma... 'Yan Sanda Basu San cewa Babu Komai a cikin wannan Bindigar Ba.
(Shah Rukh Khan)
@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com