FASSARAR WAKAR DHINGANA
Sunan Waka:
Dhingana
Sunan Fim: Raees
Sunan Mawaki:
Mika Singh
Mai Fassaraa:
Haiman Khan Raees
* Aaj Idhar, Aaj Udhar, Zindagi Hai Ek Safar
Yau Da Gobe, Rayuwa Ba Komai Bace Face Tafiya
* Kaanch Ki Batal Mein Base Mere Khwaabon Ka Shehar
Birnin Mafarkaina Yana Cikin Kwalbar Gilashi
* Thodi Khun Hai Thoda Sabar, Thoda Duaaon Ka Asar
Ina Da Fushi, Ina Da Hakuri Ga Kuma Karfin Addu'a
* Aur Behisab Jigar, Phir Kis Baat Ka Darr
Kuma Gashi Ina Da Karfin Hali Mara Kima, To Me Zai Bani Tsoro?
* Farzi, Dunya Hai Farzi
Mara Tabbas, Duniyar Nan Bata Da Tabbas
* Tedhi Jab Kardi, Ungli To Seedhi Chali
Ko Da Na Lankwasa Yatsuna Sai Ta Tafi Dai Dai
* Marzi, Apni Marzi
Buri (Fata ko Niyya) , Ina Yin Abinda Nayi Buri Ne
* Jab Hadd Kardi, Kismat Gale Lagi
Yayinda Na Tsallake Duk Wata Iyaka, Sai Kaddara Ta Rungume Ni
* Dhingana Dhingana, Dhande Ka Dhingana x4
Murna, Jin Dadi, Yanzu Lokaci Ne Mai Kyau Don Yin Kasuwanci
* Bandana Tera Ruke, Na Ruke Ruke
Ina Fatar Wannan Yaron Naka Kada Ya Dakata
* Karza Karam Ka Chuke, Haan Chuke Chuke
Bari A Biya Bashin Aiki Tuquru
Hey Hey Hey Hey... Bandana Tera Ruke, Na Ruke Ruke
Ina Fatar Wannan Yaron Naka Kada Ya Dakata
* Karza Karam Ka Chuke, Haan Chuke Chuke
Bari A Biya Bashin Aiki Tuquru
* Itna Reham Kar Khuda, Ho Mere Khuda
Kayi Mini Rahama Ya Ubangiji Na
* Dil Na Kisi Ka Dhuke, Na Dhuke Dhuke
Kada Ya Zamo Zuciyar Wani Ta Shiga Wata Damuwa Saboda Ni.
* Saari, Duniya Daari
Duk Wani Aiki Na Duniyar Nan
* Hum Na Maane Bass Dil Jo Kahe
Ban Yarda Da Shi Ba, Zuciya Ta Kawai Nake Saurare
* Baari, Apni Baari
Dama, Dama Ta
* Hake Rahegi, Jaan Rahe Ya Na Rahe
Tabbas Zata Zo, Ko Ina Raye Ko Bana Raye
* Dhingana Dhingana, Dhande Ka Dhingana x4
Murna, Jin Dadi, Yanzu Lokaci Ne Mai Kyau Don Yin Kasuwanci.
@HaimanRaees
08185819176