Fassarar Wakar Aasa Nahin Yaha
Sunan Waka: Aasan Nahi Yahan
Sunan Fim: Aashiqui 2
Shekarar Fitw: 2013
Sauti: Mithoon Da Jeet Ganguly
Rubutawa: Irshad Kamil Da Sandeep Nath
Kamfani: T-Series
Mawaki: Arjit Singh
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* Wo... o... o... o... o... o...
Aasaan nahi yahaan aashiq ho jana...
Ba Abu bane mai Sauki ka zamo Masoyi anan
* Palkon pe kaanton ko sajaana...
Kayi Kwalliya da Tabbai akan Girar Ka
* Aashiq ko milti hain gham ki saugaatein
Masoyi Yakan Sami wata Kyauta Da ake kira Bakin ciki
* Sabko na milta yeh khazaana...
Ba kowa ke samun wannan Arzikin ba
* Wo... o... o... o... o... o...
Baaton se aage, vaadon se aage
Abar Zantuka Da Alkawura a baya
* Dekho zara tum kabhi... o...
Wasu lokutan a kalli gaba
* Yeh to hai shola, yeh hai chingaari
Wannan fa Dunkulen Wuta ne, Wannan Tartsatsi ne
* Yeh hai jawaan dili bhi...
Wannan Kuma Budurwar Zuciya Ce
* Wo... o... o... o... o... o...
Hmm.. Jismon ke peechhe bhaage ho firte
Me Yasa Kuke Biyewa Kyan Jiki ne?
* Utro kabhi rooh mein ho...
Wasu Lokutan a dinga duba Ruhin Mutum
* Hota kya aashiq, kya aashiqui hai
Waye Masoyi, Kuma Menene So?
* Hogi khabar tab tumhein
to Sannan ne Zaka fahimta
Wo... o... o... o... o... o...
@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com