FASSARAR WAKAR KAL HO NA HO
Sunan Waka: Kal Ho Naa Ho
Sunan Fim: Kal Ho Naa Ho
Shekarar Fita: 2003
Hada Sauti: Shankar-Ehsaan-Loy
Rubuta Waka: Javed Akhtar
Kamfani: Sony BMG
Mawaki: Sonu Nigam
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* Har ghadi badal rahi hai roop zindagi
A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa
* Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi
A rayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana
* Har pal yahan jee bhar jiyo
Yi Rayuwa Cikakkiya Anan
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane
* Har ghadi badal rahi hai roop zindagi
A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa
* Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi
A rayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana
* Har pal yahan jee bhar jiyo
Yi Rayuwa Cikakkiya Anan
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane
* Chaahe jo tumhe poore dil se
Wanda duk Ke Sonka/Ki Da Zuciya Daya
* Milta hai woh mushkil se
Ka Kan sha wuya kafin ka Same shi
* Aisa jo koi kahin hai
Idan akwai wani mutum irin hakan a ko ina ne
* Bas wohi sabse hasin hai
To Tabbas Wannan mutumin na Daban ne Matuka
* Uss haath ko tum thaam lo
Rike Hannun sa Gam
* Woh meherbaan kal ho naa ho
Domin Wannan Mutumin, Ba Lallai Bane Ya Wanzu Gobe Ba
* Har pal yahan jee bhar jiyo
Yi Rayuwa Cikakkiya Anan
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane
* Palko ke leke saaye
Idan wani ya Yaye miki inuwar dage Girarki
* Paas koi jo aaye
Ya kuma zo Kusa Da ke
* Lakh sambhalo paagal dil ko
Duk Da cewa nayi Yunkurin hana Zuciyar sau da yawa
* Dil dhadke hi jaaye
Zuciyar Ta Ci gaba Da harbawa
* Par soch lo is pal hai jo
Amma kiyi tunanin menene a wurin ko na dan lokaci ne
* Woh daastan kal ho naa ho
Wannan al'amari ba lallai bane ya wanzu gobe.
* Har ghadi badal rahi hai roop zindagi
A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa
* Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi
A rayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana
* Har pal yahan jee bhar jiyo
Yi Rayuwa Cikakkiya Anan
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane.
Haiman Khan Raees
@HaimanRaees
08185819176
Infohaiman999@gmail.com
www.haiman.com.ng