Sunan shiri: Sanaam re
Sunan mawaki=Arijit singh
Sunan waka: Hua hain aaj pehli baar.
Mai fassara: Ikramkhan (Veeron ke veer)
Hua hai aaj pehli baar.=
A karon farko haka ta faru.
Jo aise muskuraya hoon.=
Na kasancewa cikin murmushi.
Tumhe dekha to jaana ye.=
Da na kalle ki, sai na gano.
Ke kyun duniya mein aaya hoon.=
Dalilin da yasa na zo duniya.
Ye jaan lekar ke jaan meri.=
Na dauko rayuwata gaba daya.
Tumhe jeene main aaya hoon.=
Domin in rayu da ke.
Main tumse ishq karne ki.=
Ina qaunar ki sosai.
Ijaazat rab se laaya hoon.=
na samo izni daga wurin ubangiji.
Zameen se aasmaan tak.=
Tun daga kasa har sama.
Hum dhoondh aaye jahaan saara.=
Na duba ko’ina da ina.
Bana paaya nahi ab tak.=
Amma ban har yanzu ban samu.
Khuda tumse koi pyaara.=
Kyakkyawar hallitar kamar ki ba.
(Baitin mace)
Baaton mein teri hain badmashiyaan.=
Maganganunka shirme ne da shiririta ne kawai.
Sab bewajah ki hain taareefiyaan.=
Duk wannan zuga nin da kake yi ba komai ba ne.
(Baitin namiji)
Main likh doon aasmaan par ye.=
Zan rubuta a sararin samaniya.
Ke padh lega jahaan saara.=
Ta yadda duk duniya kowa sai ya karanta.
Hua na hoga ab koi.=
Cewa a yanzu haka….
Yahaan hum do sa dobaara.=
Babu wasu masoya kamar mu.
Main duniya bhar ki taareefein.=
Dukkan wani yabo/addu’a da ake yi a wannan
duniyar.
Tere sajde mein laaya hoon.=
Na zo domin in yabe ki da shi.
Main tumse ishq karne ki.=
Ina Kaunarki sosai.
Ijaazat rab se laaya hoon.=
Saboda na samo izni daga wurin ubangiji.
…………………………….
Tu hai jo roobaroo mere.=
Idan ki gabana (ina kallon ki)
Bada mehfooz rehta hoon.=
Ina kasancewa cikin kwanciyar hankali.
Tere milne ka shukraana.=
Haxuwar da na yi da ke, godiya…
Khuda se roz karta hoon.=
Kullum nake yi ga ubangijina.
(Baitin mace)
Humko pata hai ye naadaaniyaan hain.=
Na gano lallaba ni kake yi (dabara) cewar…
Aawara dil ki hai aawaariyan.=
Zuciyarka tana cikin damuwa.
(Baitin na miji)
Ye dil paagal bana baitha.=
Zuciyar nan ta haukace a kan ki.
Ise ab tu hi samjha de.=yanzu
Ke kadai za ki iya yi mata (zuciyar)bayani.
Dikhe tujhme meri duniya.=
ke nake kallo a matsayina duniyata (rayuwata)
Meri duniya tu ban ja re.=
Kece kika zama duniyana (rayuwata)
Hoon khushkismat jo kismat se.=
Hakika na kasance mai nasara.
Tumhe aise main paaya hoon.=
Har na yi dace da samun ki.
Main tumse ishq karne ki.=
Ina kaunarki sosai.
Ijaazat rab se laaya hoon.=
Domin na samo iznin yin haka daga wurin
ubangiji.