AMFANIN KYANKYASO A JIKIN DAN ADAM

AMFANIN KYANKYASO AJIKIN DAN ADAM http://www.sirrinyamace.cf/2018/04/amfanin-kyankyaso-ajikin-dan-adam.html
 *SIRRIN YA MACE GROUP *
*admin maijidda bello *✍
Sirrinyamace.blogspot.com
*AMFANIN KYANKYASO GA JIKIN DAN ADAM?*
Masana sun gano irin amfanin ruwan
kyankyaso (nonon kyankyaso) a jikin Dan Adam wanda mutane da dama ba su sani ba.
Masanan sukace ruwan dake jikin kyankyaso ya fi na saniya amfani domin yana dauke da sinadaran gina
jiki da dama wanda suka hada da
'sugar' da kuma sinadarin ‘fats’ mai sa
kiba da kuma ‘furotin’ mai gina jiki da
kara lafiya kamar yadda wani bincike
na Gidan CNN ya nuna.
Sirrinyamace.blogspot.com
Sirrinyamace@gmail.com
Ban da ma wannan ruwan na kyankyaso shi kansa kyankyason na da matukar zaki sannan kuma ga amfani ga lafiyar jiki.
Wadanda su ka dandana su kace dadin sa kamar abin kwalamar nan na ‘Ice cream’.
Ruwan kyankyaso dai yana gina jiki matuka Inji wani masani Leonard Chavas da yayi bincike a kai.
Yace ruwan kyankyaso har ta kai ma ya fi nonon saniya kara karfi da kara lafiya a jikin mutum kwarai da gaske.
Sirrinyamace.blogspot.com
Sirrinyamace@gmail.com
A sauran kasashe dai kamar irinsu China ana kokarin ganin yadda za a rika gyara
ruwan dake jikin kwaron ne domin zamowa abin kalaci na yau da kullum.
*Menene ra'ayinku dangane da wannan bincike na masana?*
Sirrinyamace.blogspot.com
Sirrinyamace@gmail.com
Pls share
Post a Comment (0)