WAI WANDA AKEBINSHI, BASHI BAIDACE BA, YAYIWA GAWA SALLAH ??
:
Daga zauren
Khulafa'ur-rashiidun
:
Assalamu Alaikum Malam gatambayata kamarhaka, shin gaskiyane wadda zaiyi limancin sallan gawa ba'aso asameshi dabashin wasu akansa??
:
******
:
Wa,alaikumussalam a,a inaga bakaji labarin da kyau bane, asalidai a afarkon musulunchi, manzon ALLAH Sallallahu alaihi wa sallam bayayiwa gawa sallah, idan ana binta bashi !!
.
Seyasa wani sahabi yayi mata sallah! Ko kuma idan anbiya bashin ko kuma, wani daga cikin jama'a yace ya dauke bashin ta koma kansa!
Se annabi Sallallahu alaihi wa sallam yayimar sallan awannan gawan !
.
Wannan kuma duk ya faru a farkon musulunchi, daga baya akayi rangwame da saukie...
akwai hadisai akan haka a Ahkamul jana'iz, da kitabul jana'iz na nabil Muhammad mahmud
.
Wallahu a,alam
=
➡Muhammad Auwal Hussain Abu Ja'afar
========================
*```Date* ```[28-07-1439]Hj {14-04-2018}
_Masu buqatan Group suyima daya daga cikin Number's innan maga ta whatsApp_
+2347035269582
+2348063796175
+2349033206238
*```Kuna iya samun mu ta facebook*```
facebook.com/khulafaurrashidun
((سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْكَ))
〰〰〰〰〰〰〰〰✔
*Wanda yaga gyara, yasanar damu !*
Tags:
Tambaya Mabudin Ilimi