HUKUNCIN KARIN GASHI A MUSULUNCI

*_HUKUNCIN KARIN GASHI A MUSULUNCI_*


                                 *Tambaya*
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. Malam tambaya ta itace, menene hukuncin qarin gashi ga qananan yara da basu balaga ba?.


                                       *Amsa:*
Wa'alaikum assalam, wa rahamtullah wa barakatuhu, A zahirin hadisin Muslim mai lamba ta: 2122, duk wani na'uin irin kara gashi ya shiga, tun da akwai ALIP da LAAM a ciki a cikin lafazin, wannan sai ya hada kowacce irin mace za'a karawa.

Allah ne mafi sani.

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).

‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.

Post a Comment (0)