Friday Messages 183

Assalamualaikum,warahmatullah,Ina rokon Allah Ya saukar da Albarka, Alkhairi,Falala, Wadata, Ni'ima, Gafara, Rahama, Lafiya mai amfani, Kwanciyar Hankali a garemu da Zuri'armu, da Musulmai Baki daya ,Ya ALLAH dan tsarkin sunayenka tsarkaka boyayyu da bayyanannu,ALLAH dan sirrin da ke tsakaninka da Annabika muhammad (saw) ka tsare mu da talauci,ka bude mana hanyoyin arziki,ka jikan iyayenmu da yanuwanmu,ka sa mu gama lafiya.Ameen.
   
        JUMA'AT KAREM

Post a Comment (0)