📝 Matsalolin Mata..
*Tambaya*
Wlh sister muna zaman lpy da mijina
Lecturerne, Kuma wlh anyi shedarsa tun kafin mui aure har bayan munyi aure, Yanzu muna da yara.., Wlh sister wasu yara sun matsa mashi Su uku, Tun ban ganin laifinshi yanzu har ina ganin laifinshi, Innayi magana sai yace Wai wlh in kwantar da hankalina shi basu gaban shi, Da basu kiranshi in yana gida, Amma yanzu har in yana gida suna kiranshi.
*Amsa*
Babbar shawarar da zan baki, ki maida kanki yar siyasar dole, da toshe kunnuwanki daga ababen da zaki jiyo game da shi, sannan ki kauda idonki daga mu'amalarshi da wasu mata, amma idan kun kebe alokacin da kuke cikin ni shadi kiyi masa nasiha mai ratsa zucia hadi da kafa mashi hujjoji akan azabar Allah ko kuma lurar da shi ba zai so ayiwa yarshi haka ba, da kuma ce mashi kada ya bata image din shi domin bai san mukamin da zai samu nan gaba ba..da sauran maganganun lallashi da cewa; haba masoyina! Don kaikadai nake zaune gidan nan, kaine kake mallakar dukkanin albarkatun jikina, ka riga ka sabar mini da kanka wanda bani iya rayuwa da waninka shin idan ka barni ka juya ga wasu ni kuma inje gawa? Ya zanyi da tsananin kaunarka..sai ki fashe mashi da kukan kissa har da dan guntun hawayenki da sheshshekar cikin rada cikin soft-tune voice-bedroom voicing..ki dan ja lokaci cikin wannan yanayin, tukun daga baya ki zura halshenki a kunnen shi a sannu da sarrafawa hadi da sanda da tande dukkan kursali da lokon kunnen! I dan ke gwanar iya jan hakalice da wasanni sai ki zarce da hukuntar da dukkanin gabar da ke tsokano shi..da sauran su, wanda hakan ba zai yiwu ba sai kin:
💖Sai kin fahimci waye ke din? A fagen hali, kyau-kyakkyawa-matsakaicia-mumuna, tsarin dabia ta tsarbatar jiki, abinci da muhalli. Ta yanda tsaki tsara kulliyar da zata karbe sifarki da tsarinki
💖 Meye babban kalubalen da jikinki yake fuskanta ga mijinki cikin rayuwar auratayyar ku domin ki magance da ababen da suka dace, kamar:
🔴Rashin gamsar da mijinki sakamakon baki da test-dandano na ni'imar kasanki, ko fatarki, ko lafuzzan da kike amfani dasu ba akan kaidar yanayin mood din da yake ciki bane kuma kin rasa yadda zakiyi, ko rashin iya sarrafa sassan jikinki domin ki kayatar dashi da cire mashi kewa, ko kuma rashin iya wasannin gamsar da miji a lokacin haila, jinin haihuwa da sauransu, ko rashin iya saukar da fushin miji, rashin iya muamala da 'yan uwan shi, ko rashin hakurin huldar shi da matan waje. Da sauran matsalin auratayya
🔴Ki tantance da fahimtar dalilin shan maganin mata, sannan da wane gurbin ya kama ki sha? Akasarin maganin mata na turawa gubace, mata ku maida hankalinku ga na tsirran da Allah Ya albarkacemu da su. Ya wanda bashi a daidai yake umurta ga daidai? Daidaita ga daidai sai dawowa ga albarkatun Ubangijin daidai da Yake hunkunta Daidai! Kashendinku da la'anannu, tsinannu, birai, jakai, kurame, bebaye, makafi..basa juyowa ga addinin Allah, basu shiyu ba balantana su shiryar..
🔴Ki karfafa kanki da neman ilimi, saurarar wa'azin salaf, karance karancen ingantattun fadakarwa a media ta hanyar files, audio, vedio, and pics, ba gubatacci ba domin garin banza ga farau faran banza yake tafiya..
🔴 Muamalantar kamshi dolene a rayuwar auratayya, hadi da sanin makamar kamshi a mizanin kimiyya domin kada ya cutar dake da cutuka masu kaiki lahira a wahalce, kamar cancer
🔴 A fannin upgrading ni'imaarki, me ya kamata ki ci ki sha kiyi tsarkin zucia da harshenki, da samanki da kasanki, da sauran sasanin jikinki
💖 Wanda dole kisa wa'yannan a mizanin aiki da aiwatar wa, wanda zai mayar dake mace son kowa, nagartacciya a idon mijinki da sauran jama'a
💖 Ki koyi mallakar zuciyar ki a yayin fushi, don ki dabbaqa dabi'u masu kyau, wanda zai shimfida maki kyakkyawan yanayi a rayuwar auratayyarki da mijinki da danginshi, da matan waje
💖 Ki koyi rike sirrin rayuwar auratayyarki da neman shawara daga nagartaccin mutanen da kika faahimci nagartarsu, da nagartaccin groups na addinin musulunci
💖 Ki muamalarci ibadu da kyautatawa, da mayar da addua tamkar ruwan shanki wanda haka bata yiwuwa sai kin daze dukkanin kalle kallen banza da shan inuwa da kasala, da amfani da social media ta hanyar neman ilimi da dogewa akan dabbaqa ilimin gwargwadon iyawarki
Wanda dukkanin wa'yannan zasu taru su shin fida maki nutsuwa a dunia da lahira idan an tsarkake niyya.
👌🏻Kiyi kokari ki zama mai tanadi ababen da suke da muhimmanci, kamar; kuricia, lafia, lokaci, karfi domin amfaneki kamin su kubuce maki, don haka yadda ki haihu tunda yarintarki wanda alokacinne mijinki ke da lokacinki, a lokacin da mijin yayi maki nisa 'yayan zasu cire maki kewa, wanda ta hankanne ne da ke da mijin zaku yiwa juna adalci. Allah yasa mu dace da rahmar Ubangiji a dunia da lahira.
🛡 Health's Talk 4 Ladie
☎09077562389