Tambaya

*_السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته_*
➖➖➖➖➖➖➖➖
*_” بسم الله الرحمن الرحيم_*

_*Daga zauren*_
_*📚Ana- muslim📚*_
.
.
*_TAMBAYA_*                                                                                           

_Assalamu alaikum._
_Mlm tambayata a nan shine naji cewa tusar gaba tana daga cikin abunda yake war ware Alwalla ' to gawanda shikoda yaushe yana cikin yintafa mlm Akwae Wanda baze eyayin Alwalla ba ya gama yayi sllh raka' a biyu batare dayayitaba kuma eta bakamar tusa takeba baka eya matseta kasamu kagama..... Kuma dan Allh miye maganinta ?_
.
_*AMSA*_
.
_Wa'alaikum salam......_
_Lallai fadincewa Tusar Gaba na warware Alwala sam ba gaskiyabane,ita tusar Gaba bata daga cikin Abubuwan da suke warware Alwala._ 
:
_*DALILAN DA SUKE KAWO TUSAR GABA :*_
.
_1. Zama a kasa cikin *A.C* ba wando kuma a kan *tiles.*_
.
_2. Yawo ba *takalmi* musammanma a *AC* kuma kan *tiles.*_
.
_3. Kwanciya ki kunna *fanka* kuma ba *wando* a jikinki._
.
_4. Rashin yin *tsarki* da *ruwan zafi.*_
.
_5. Rashin yin *tsarki* bayan gama *jima'i.* Wato barin_ _*sparm(maniyyi)* ya kwana a jikinki ba tare da yin *tsarki* ba._
.
_6. Yawan yin *maganin mata* ba gaira ba dalili._
.
_7. *Cushe-chushen* kayan *matsi* na mata any how. Baki San da me aka yi maganin ba kawai ki kama *chusawa cikin gabanki kaman wata *doluwa*_
.
_8. Matsanancin *ciwon sanyi (infection)* sai kaga ya *cinye* mace ta ciki ba tare da ta farga ba._
.
_9. Rashin iya positioning na kwanciyar aure da miji._
:
_10. Zama da *fant* guda daya tun daga safe har dare sai kaga mace ta bar *fant* tun safe har dare yana jikinta tsaban qazanta._
.
_11. Rashin daure *zani da qarfi* aciki ga matan da suka *Haihu*_
 .
_12.Barin ciki da *yunwa* alokacin da ake *Al'ada* ko lokacin da Ake *Jego.*_
.
_Wadannan kadan daga cikin Manyan abubuwan da ke kawo wa mata matsalar lalacewar gaba har ka ji yana ta qara yana fitar da iska *Fut! Fut! Fut!* Kaman tusa._
:
_*MAFITAR MAGANCE WANNAN MATSALAR ITACE:*_
.
_Ki nemi ganyen *magarya da gabaruwa,* da "ya" yan hulbah. Sai ki hadasu gu daya kina dafawa sai ki Debi gishirin cikin tafin hannunki ki zuba chiki. Sai ki dinga shiga kina seatbirth da shi na tsawon 20 minutes. Kina fitowa zaki ga wani baqin Abu yana fitowa daga cikin farjinki._ 
_Zaki ganshi a qasan ruwan maganin sannan bayan kin tsane ki nemi farin muski sai ki dangwala da auduga me tsafta ki yi matsi da shi._
       _Sannan ki dinga kiyaye wadanchan_
_abubuwa guda goma 12 da na fada a sama. InshaaAllahu zaki ku6uta daga cikin wannan matsala._
:
_*GA WANI MAGANIN AMMA YANA RAGE RUWAN NI'IMA KADAN*_
:
_*[1]- Akan iya amfani da ganyen tumpapiya* Se asamu kaman guda 7 se adorashi akan garwashin wuta inyayi zafi se mace ta gasa gabanta dashi kuma ba'a bada tazara ana cire wannan anasa wannan haka har suqare. Haka har kwanaki 3 Insha Allah zata rabu dashi *wannan yana maganin har irin*_ _*infection dake taruwa acikin Mace taji abu na yawo acikinta kaman mai dauke da ciki.*_ 
_Ankuma jarrabashi sosai *kuma Ana samun dacewa Insha Allah*_
.
_*[2]- Ko Ki nemi ganyen magarya* da gabaruwa, da "ya" yan hulbah. Sai ki hadasu GU daya kina dafawa sai ki Debi gishirin cikin tafin hannunki ki zuba chiki. Sai ki dinga shiga kina seatbirth da shi na tsawon 20 minutes. Kina fitowa zaki ga wani baqin Abu yana fitowa daga cikin farjinki. Zaki ganshi a qasan ruwan maganin sannan bayan kin tsane ki nemi farin muski sai ki dangwala da auduga me tsafta ki yi matsi da shi._
:
```Allah yasa mudace.```
:
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.​​*_
*--------------------------*
*_​•Ga mai sha'awar shiga Zauren 📚Ana -muslim_​*📚
_*​ta whatsApp sai yayi cikakkiyar sallama tare da suna da Address nasa zuwa⬇ ga lambar mu*_​​​​   
      _*08093347777*_
 _*08085777555*_   
〰〰〰〰〰〰〰〰〰 _*Doмιɴ ѕнιɢα ѕнαғιɴмυ ɴα ғαcєвooк ѕαι α lαtsα ɴαɴ*_ ⬇
https://www.facebook.com/Ana-Muslim-Group-156263338266984/
        ​
Post a Comment (0)