Fassarar Waƙar Mera Naam Tu
Sunan Waƙa: Mera Naam Tu
Sunan Fim: Zero
Haɗa Sauti: Ajay-Atul
Rubutawa: Irshad Kamil
Sunan Kamfani: T-Series
Mawaƙi: Abhay Jodhpurkar
Mai Fassara: Haiman Raees
* Woh Rang Bhi Kya Rang Hai
Wannan Kalan Wane Irin Kala Ne
* Milta Na Jo Tere Honth Ke Rang Se Hoobahoo
Wanda Be Yi Kamanceceniya Da laɓɓan Ki Ba
*Woh Khushboo Kya Khushboo
Wannan ƙamshin Wane Irin Ƙamshi Ne
* Thehre Na Jo Teri Sanwari Zulf Ke Roobaroo
Wanda Be Tsayawa A Gaban Kyakkyawan Gashin Ki
* Tere Aage Yeh Duniya Hai Feeki Si
Duniya Gaba Ɗayan Ta Muni Take Yi A Gaban Ki
* Mere Bin Tu Na Hogi Kisi Ki Bhi
Ba Zaki Taɓa Zama Ta Wani Ba Face Tawa
* Ab Yeh Zahir Sareraam Hai, Elaan Hai…
A Gaban Duniya Gaba Ɗayan Ta Na Ke Cewa
* Jab Tak Jahaan Mein Subah Shaam Hai
Matuƙar Safiya Da Yammaci Za Su Ci Gaba Da Wanzuwa
* Tab Tak Mere Naam Tu
To Zaki Ci Gaba Da Kasancewa Tawa
* Jab Tak Jahaan Mein Mera Naam Hai
Matuƙar Sunana Zai Ci Gaba Da Wanzuwa

* Uljhan Bhi Hoon Teri,Uljhan Ka Hal Bhi Hoon Main
Ni Matsala Ce Kamar Yadda Kuma Ni Ne Maganin Matsalar
* Thoda Sa Ziddi Hoon,Thoda Paagal Bhi Hoon Main
Haƙiƙa Ni Ƙaramin Mai Karambani ne, Ni Ƙaramin Mahaukaci Ne
* Barkha Bijli Baadal Jhoote,Jhooti Phoolon Ki Saugatein
Ruwan Sama, Walƙiya Da Giza-Gizai Duk Ƙarya ne, Kyautukan Furanni Ma Duk Ƙarya Ce
* Sachhi Tu Hai Sachha Main Hoon, Sachhi Apne Dil Ki Baatein
Ke Me Gaskiya Ce, Nima Mai Gaskiya Ne Kuma Zantukan Zuciyoyin Mu Gaskiya Ne
* Dastkhat Hathon Se Hathon Pe Kar De Tu
Ki Sa Min Hannunki A Hannuna Da Hannayen Ki
* Na Kar Aankhon Pe Palkon Ke Parde Tu
Kada Ki Saka Labulayen Girar Ki A Idanuwan Ki
* Kya Yeh Itna Bada Kaam Hai, Elaan Hai…
Shin Ko Yin Hakan Jan Aiki ne a Gare Ki? To Ni Dai Na Ce...

* Mere Hi Ghere Mein Ghoomegi Harpal Tu Aise
Za Ki Yawata Cikin Raruma/Rumfa ta ta Kamar Yadda
* Suraj Ke Ghere Mein Rehti Hai Dharti Yeh Jaise
Kamar Yadda Duniya Ta Kasance Cikin Rarumar/Rumfar Rana
* Paayegi To Khud Ko Na Mujhse Juda
Ba Za Ki Taɓa Tsintar Kanki A Nesa Da Ni Ba
* Tu Hai Mera Aadha Sa Hissa Sada…
Har Abada Za Ki Ci Gaba Da Kasancewa Wani Ɓangare Nawa
* Tukde Kar Chaahe Khwaabon Ke Tu Mere
Babu Wata Damuwa Ko Da Kin Lalata Min Mafarkai Na
* Tootenge Bhi Tu Rehne Hain Woh Tere
Su Ma Lalatattun Mafarkan Za Su Kasance Naki Ne
* Tujhko Bhi To Yeh Ilhaam Hai, Elaan Hai…
Ina Da Tabbacin Cewa Kin San Da Hakan Tuni, Ni Dai Na Ce...
# ZeroAllTheWay
<••••••••••••••••••••••••••••>
👳🏻♂ *_Haiman Raees_* <••••••••••••••••••••••••••••>
*_"""""""""""""""""""""""_*
📱 _*Phone:*_
08185819176
*_"""""""""""""""""""""""_*
🌐 _*Web:*_ www.haiman.com.ng
*_"""""""""""""""""""""""_*
🖥 _*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees
*_""""""""""""""""""""""""_*
🌀 _*Twitter:*_ @HaimanRaees
*_"""""""""""""""""""""""_*
🎡 _*Instagram:*_ Haimanraees
*_"""""""""""""""""""""""_*
📧 _*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com
*_"""""""""""""""""""""""_*
Miyan Bhai Ki

Bahut Achcha Kaam Kiya Hai Sach Mei Dhanyawad Bhaijan
ReplyDelete