*MAGANIN ILIMI📚 DA KARA KAIFIN KWAKWALWA*📖🧠
===na yaro da manya======masu bukatar =======karatun ===addini====ko==na ==boko*===
📱08130010609📱
Da farko in ance maganin ilimi ba wai ana nufin daga ka sha maganin kawai sai ilimi ya sauka a kwakwalwarka ba😃 No! Abin sani dai shine ita kwakwalwa tana da wasu haluttu da gurabe da ake kiransu dogon ma'aji (Long time memory) da kuma takaitaccen ma'ajiyi (Short Time memory), wadannan gurabe guda biyu sune ke dauke da mahaddata a cikin kwakwalwa, kasancewar a ilimin boko sunce kwakwalwa🧠 ita ke haddace abu, a islam kuma Zuciya❤ itace take haddace abu ba kwakwalwa ba, saboda haka wadannan ma'ajiyai guda biyu a cikin Zuciya❤ suke ba a kwakwalwa ba, saidai ita zuciyar tana da dan wata dangantaka da kwakwalwar kadan.
===============================
📱0813010609📱
A cikin Zuciya akwai wasu kwayoyin halitta wanda sune suke dauke da wani tsumbutu a bakinsu wanda shine da zarar dan-adam ya samu wata sanayya sai wadannan kwayoyin halittar sai su je su diga💧 tambari me launin baki a gurbin daya daga cikin dogon ma'ajiyi (Long time memory), ko Gajeran Ma'ajiyi (Short time memory), idan aka yi dace suka diga a dogon ma'ajiyi toh sai kaga da wahala mutum ya manta wannan abin da ya sani, saboda shi dogon ma'ajiyi wajen a bushe yake, dan haka misalinsa shine misalin rubutu a kan dutse, amma gajeran ma'ajiyi muhallinsa a kwai ruwa-ruwa na jini a gun, don haka ne ma indai wadannan kwayoyin halittu suka diga tawadarsu ta sanayya a gajeran ma'ajiyi toh fa wannan ruwan da ke gun nan da nan zai baje wannan digon tawadar masaniyar shiyasa sai a manta me aka sani cikin gaggawa.
Wadannan kwayoyin halittu a kusa da gajeran ma'ajiyi suke, tazararsu da gajeran ma'ajiyi ba nisa, basa iya wucewa wannan ruwa dake cikin gajeran ma'ajiyi kai tsaye su je dogon ma'ajiyi sai in su kwayoyin halittar suna da cikakkiyar koshin lafiya.
📱8130010609📱
Idan me karatu ya gane abinda aka fada a baya kenan ba maganin kara ilimi za a nema ba No! Maganin da zaya karawa wadannan kwayoyin halitta kuzari da karfi ta yadda zasu samu damar iya wucewa gajeran ma'ajiyin zuwa dogon ma'ajiyi. Diga tawadarsu a cikin dogon ma'ajiyi shine zai sa abinda aka sani baza a mantashi da garaje ba, amma in a gajeran ma'ajiyi suka diga💧 tawadar sanayya toh fa da wuri sanayyar zata baje shine zaka ga mutum ya sani yanzu ana jimawa ya manta gabadaya😇
MAGANI💊 A GONAR🎄🌵🌳🌴🌲 YARO👶🏻
📱08130010609📱
ABUBUWAN DA KE RAUNANA KARFIN YAYAN HALITTU MASU DAUKE DA TAWADAR MASANIYA
**************************************
1. Shigar shetanun Aljanu👹👺 masu sa waswasi🤔 ko tasirin sihiri ko kambun baka
2. Rashin kwanciyar hankali😳
3. Hawanjini ko diabetes ciwon siga
4. Rashin tsai da hankali kan karatu
5. Rashin kiyaye azkar📿 safiya da maraici
A takaice wadannan dalilai kan iya raunana karfin wadanchan koyayen halittu wanda sune ke dauke da tawada masaniya ya zama basu da kuzarin da zasu wuce doguwar tazarar da take tsakanin gajeran ma'ajiyi (Short Time memory) zuwa Dogon Ma'aji (Long Time Memory), in basu da kuzari kuma sai kaga iyakarsu gajeran ma'ajiyi sai su diga maka sanayyar take kuma zai baje ba wuya ka manta Abu.
MAGANIN💊 DA ZAI KARAWA WADANNAN HALITTU KUZARI💪🏻 DON SAMUN KAIFIN BASIRA DAGA KWAKWALWA🧠 ZUWA ZUCIYA❤
Domin karin basira😇 da kaifin kwakwalwa🧠 tareda hazaka da rashin mantuwa ana iya wannan hadin: A samu asalin ganyen Na'a-Na'a🌿 Sai a nike shi ya dawo gari, sai a dinga diban cikin karamin cokali daya azuba acikin ruwan zafi Kofi daya🍵 abarshi yahuce daga bisani sai asamu taceccen ruwan Zuma🍯 mai kyau, a debi cikin babban cokali biyu a zuba a garwaya sai a sha da safe kafin break fast, idan mutum ya cigaba da amfani da wannan hadin har tsawon wata biyu, Allah kadai yasan yadda iliminshi zaikaru, masamman yara👶🏻 ko manya👨🏻👩🏻 masu haddan Alqur'ani ko karatun boko, Koda ace yaro yanada kokari amakaranta za'a iya bashi domin kara masa kaifin kwakwalwa🧠
In za a sha sai ace bismillahi Rabbi zidni ilman fartadda basirah👏🏻 Allah ya bamu sa'ah👏🏻
DAGA GROUP SIRrIN RIKE MIJI
*KADAN DAGA CIKIN MAGUNGUNAN GYARAN JIKI*
☎08130010609☎
☎07066401609☎
1/MAGANIN RAGE TUMBI
2/MAGANIN KARIN NI IMA
3/MAGANIN KARIN GIRMAN HIPS (DUWAWU)
4/MAGANIN GYARAN BREST (NONO)
5/MAGANIN GYARAN FATA
6/MAGANIN GYARAN GASHI
7/MAGANIN KURAJEN FUSKA
8/DAIDAITA AL ADA
9/INGANTACCEN MATSI
10/ARTIFICIAL VIRGIN
11/KARA GIRMAN NONO
12/RAGE GIRMAN NONO
13/INFECTION
14/KURAJEN GABA
15/MAGANIN KARFIN AZZAKARI
16/MAGANIN KANKANCEWAR GABA
17/MAGANIN SAURIN KAWOWA MANIYI
18/MAGANIN KARIN GIRMA DA KAURIN AZZAKARI
/19 MAGANIN FAHIMTAR KARATU📖
/20 MAGANIN MALLAKA MAI kARFI
21/ MAGANIN SHEDANUN ALJANU MASU HANA HAIHUWA🤰
22/ MAGNIN SHEDANUN ALJANU MASU HANA AURE👾🤖
DADAI SAURANSU.
Domin karin bayani sayan daidai ko sari kira ☎08130010609☎☎07066401609☎

Ina tanbaya akan ruwan zafin da xa,a zuba na,a na,a aciki zan iya zubawa aruwan shayi ko Kuma ruwa zallah zan tafasa may zafi Ina godiya Allah yakara basira
ReplyDeleteKina iya zubawa a kowanne
Delete