MAFI ALKHAIRIN ACIKIN MUTANE
Kowane mutum yana so ace shi yafi kowa zama mafi alkhairi acikin mutane,amma haka baya samuwa sai ga wanda ya sami hali guda daya shine;-
*Mafi Alkhairi acikin mutane,shine wanda yafi alkhairi a wajan iyalinsa*.
☆Baka zama mafi alkahir da yawan ibada ladai.
☆Baka zama mafi alkhairi da kyawawan dabi'u kadai.
☆Baka zama mafi alkhairi saboda dukiyarka ko sarautarka.
Mafi alkhairi a cikin mutane shine wanda Manzon Allah ﷺ ya bamu labari.
Daga Abdullahi bn Abbas رضي الله عنهما yana cewa,Lallai Manzon Allah ﷺ yana cewa;-
*(Zababbe acikinku shine wanda yake zababbe a wajan Iyalinsa)*
@الألباني صحيح ابن ماجه1621
Allah ne mafi sani.
*Allah ka bamu ikon zama zababbu a wajan Iyalinmu*.