LEMON ABARBA🍋

🍚AKUSHI DA RUFI🍚


      By admin Yar'so

     LEMON ABARBA🍋

Abubuwan bukata

1. Lemon zaki
2. Abarba
3. Lemon zami 

Yadda zaki hada da farko zaki fire abarbar ki sai ki yankata kanakana saiki markadata ba'a bukatar kisa Mai ruwa gurin markadashi sbd ita kanta abarbar tanada ruwa a jikinta sai ki yanka lemon zakinki saiki matsa ruwan shi saiki hada shi da wannan ruwan abarbar wanda kinriga kin tacishi saiki hada da ruwan lemon zaki zaki iya sa lemon zami kadan idan kina bukata zaki iya sa suga idan kina bukata sai kayan kamshin ki

Asha lemo lpy👌
Post a Comment (0)