*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,524:*
=
Ina neman Karin bayani game da wannan tambaya t (3,521)Koda kuwa kayan aikine na cikin gida, misali, risho katifa, su tanki na ruwa Hardasu za a hada araba?
=
=
Amsa
=
_Ai indai wadannan ababenda aka lissafa mallakar wannan mamacinne to suna sun shiga cikin kayan gadonshi, kai hatta tuwo wanda shi mutumin yayo cefane kafin agama girkin seya fadi ya mutu to wannan tuwon shima malamai sukace kayan gado ne in ansaukeshi se arabawa magadansa duk namiji abashi kason mata biyu. Allahumma sedai in tuwon ze lalace kafin magada suhadu wannan shine ababin larura se aba wani wanda baya cikinsu. Amma dai asali duk wani abinda mamacinnan yabari to kayan gadone se anrabashi yadda shara'a ta tsara*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
26-08-1439
13-05-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika