TSIBBU...

*Tsibbu....*



Akwai gidadan ci da rashin wayewa dama rashin sanin ciwon kai ga matar da zata dauki malamin tsibbu s matsayin mai warware mata damuwar ta, 

Tabbas babu shakka baki amsa sunan mace ba matuqar kin kasa gane mijin ki har sai kin kai kukan ga malamin tsibbu

Babbar asara ce da ta'bewa duniya da lahira a gare ki matuqar dai kin riqi malaman tsibbu a matsayin, maganin matsalar ki 

Shi fa sihri ba ya ya ta'ba wofanta daga KAFIRCI KO FASIQANCI kamar yadda malamai sukai bayani
Allah ta'ala cewa yayi game da sihri 
ولقد علمو لمن اشترىه ماله في الأخرة من خلق
"Haqiqa sun sani ga duk Wanda ya saye shi bashi da rabo a lahira"

To don me zaki barar da lahirar ki da hannun ki don neman duniya

Allah ya shirye mu.

*✍🏾Hauwa T Musa*

Daga Zauren 
*🕌Islamic Post WhatsApp.*

_Ku turo da cikakken suna da address zuwa wannan number *08166650256* don shiga group dinmu a WhatsApp._
Post a Comment (0)