KI KULA DA KANKI

KI KULA DA KANKI GROUP*👰


*KIN FI SU*

*KINA BUKATAR*

Zuma
Dabino
Tumatur


*YADDA ZA KIYI*

Yar uwa ki nemi zuma mai kyau farar sa'ka ki ajiye a gefe,sai ki samu tumatur manya jajjaye ki wanke su ki yanka sannan ki ďauko dabino ki bare ki shanya ya bushe sai ki daka ya zamo gari sai ki zuba a cikin roba ki ďauko tumatur da kika yanyanka ki zuba a ciki, sannan ki ďauko zuma ki zuba a kai ki juya sosai sai ki kafa kai ki shanye shi wannan hadin yana da matukar kyau idan kina yawan yi zaki kasance a ji'ke a ko da yaushe cikin ni'ima, gashi kuma bai da wuyar hadawa 🙈🙈🙉🙉

*KI KULA DA KANKI GROUP*👰

Maman Usman
08032629076

Ban hana a tura wa yar uwa ko kuma group ba amma duk wacce ta canza min post ban yafe ba.

Post a Comment (0)