BAYANI AKAN BUDURCI

MUF🅰RK🅰 M🅰T🅰

BAYANIN AKAN BUDURCI (VIGINITY) PART III

ABIN LURA: a wasu lokuta murfin budurci na tsagewa ko
fashewa ba tare da pins ya shiga farjin mace ba, hakan na
faruwa ne idan budurwa ta sami tsautsayi musamman
garin hawa keke ko fadawa kan wani abu ko gudu ko daukar abu mai mugun nauyi ko ayi mata ayki a maihaifa kuma murfin
budurci na fashe wa ta sanadin yarintar yariya ta hanyar
wasa kamar ta rika sanya dan ya tsanta cikin farjin ta
sannan yana fashewa ta hanyar daga wani abu mai nauyi
kamar yadda al'ada tazo dashi tun fi'i azal, shi murfin
budurci ke bai yanar da tsarkin farjin budurwa da kuma
nunar da cikar budurcin a zaman in da can har wani farin
yadi ake shimfidawa a shinfidar ango da amarya a daren farko
tarewa, idan aka wayi gari aka ga jini face face akan yadin
to budurwa takai budurcinta to da wannan daman nakeso na kira ga maza ganin jinin ba shine budurci ba wannan al adace ta da baya

Yana da kyau ango ya sani ba wai da zarar ya fasa murfin
budurci shikenan kullum sai yazo yayi ta aiki ba, ana
bukatar ya baiwa amarya ta zarar kwanaki biyar zuwa
bakwai domin ta wake raunukan da yaji mata a lokacin
jima'insu na farko.

Domin kin baiwa amarya wannan tazara zai sanya ta rika jin
zafi sosai a wurin yin jima'i wanda hakan zai sanya ta rika
kin jima'i domin ita a wurin ta azabtarwa ce kawai.

 HAKKIN SADUWAR JIMA'I

hakkin saduwa da jin dadin ma'aurata bai ta al'laka ga ne
miji ba kawai, hakki na ma'aurata, wato miji da mata domin
miji yana da kwadayi da sha'awa, haka mace ma na da
kwadayi da sha'awa, ko wanne na bukatar kosar da sha'awarsa ta hanyar dan'uwansa tun lokacin da aka daura
masu aure wannan ya tabbata mace na da wasu sassa a
jikin ta wadanda za su iya tayar mata da sha'awa har ta kai
ga biyan bukatarta. Amma duk da haka sha'awar ta bata
gaggawar tashi, sabanin namiji da abu kadan yake tayar
masa da sha'awa.

                         
SHA'AWAR MACE

Guraren da suke tayar da sha'awar mace sune:

nonuwanta musamman kan nonuwanta da sumba ga baki
da wuya akwai wasu mata dake iya biyan bukatarsu ta
hanyar taba nonuwansu da tsotsarsu ta re da mulmula ba
tare da namiji ya sadu da su ba. Sauran wararen da suke
tada sha'awa mace sun hada da duwawunta tsakanin
cinyoyin ta dakuma marar ta.

SHA'AWAR NAMIJI

 abubuwa da yawa suke tayar da sha'awar namiji domin shi namiji abu kadan yana iya motsar da sha'awa sa nonuwan mata sune abubuwan da suka fi dauka hankalin namiji aduk lokacin da ya gansu a tsaye tsaye to zai ji hankalinsa ya tashi kuma sha'awarsa ta motsa kafa,gashi kugu, mara da muryar mace duk suna motsar da sha'awar namiji da wannan nake kira ga mata wanda basa gane ta yaya zasu tayarwa da mazajensu sha awarsu yar uwa ki gane duk lokacin da kika zo kusa da oganki ki lura dashi mai yapi kalla ajikinki kuma mai yapi so yataba ajikinki to da wannan damar xaki gane mai yapi so kuma zaki gane mau yapi tayar masa da sha awarsa

     SIRRIN FARJI

anan ina son nayi bayani ne akan sirrin farji mace da abubuwan dake cikinsa, su wadan nan abubuwa dake cikin farji mace sune gabobin jima'in ta. Kuma yana da kyau ango yasan gababobin jima'in amaryarsa kuma ita ma amaryar yanada kyau tasansu

👉🏻 beli
👉🏻dambaru manya
👉🏻 dAmbaru kanana
👉🏻 kofar farji.

beli wata yar'tsokar namace da take a tsakiyar farjin mace,
gaba dashi daga kasa kofar farji ce beli shine sashen da
yafi jin tabi a jikin mace a lokacin da sha'awar jima'in mace
ta motsa beli yana mikewa ne kamar yadda azzakari ke
mikewa.

  DAMBARU MANYA

dombaru manya wata tsokar nama ce mai kauri da dan
tudu wadda gashin farji ke tsiruwa a kanta wannan tsokar
nama mai tudu da tsaga farji ta raba ta biyu daya daga
dama daga hagu shi yasa akae ce masu dumbaru biyu
manya dan nasan yan uwana mata basu san wannan abubuwan ba

DUMBARU KANANA

su wadannan suna gefe manya dambaru ne daga ciki suma
da jin tabi sosai kamar beli suna kankancewa su rika
karewa a hankali saboda gugarsu da azzakari keyi.

ILLOLIN JIMA'I CIKIN HAILA

JIma'i cikin jinin haila na haifar da cututtuka wadanda Allah
madaukakin sarki ne kawai yasan yawansu.

👉🏻cutar kurarraji akan azzakari ko cikin farji.
👉🏻yana sawa a haifi da mai mummunar kama
👉🏻yana sawa a haifi dan kuturu ko zabiya.

ABIN LURA: ya kamata ango da amarya su san cewa
ubangiji madaukakin sarki ya haramta masu jima'i a lokacin
da amarya ta ke cikin jinin haila "suna tambayarka akan jinin haila ce ne masu jini haila cuta ne,kuma su nisanci mata suna cikin haila abu huraira(RA) ya ruwaito cewa wanda yayi jima'i da matarsa ahalin tana cikin jinin haila idan aka samu rabo a
lokacin a tsakaninsu to idan kuturta ta same shi kada ya
zargi kowa sai kansa bai halatta ango da amarya suyi jima'i a lokacin amarya take cikin haila ba. Hakuri ya kamata suyi har sai amarya ta kare jini kuma tayi tsarki" idan suka yi tsarki to ku zo masu ta bangaran da ALLAH ya umarce ku" allah yasa mu amfana da abinda muka ji amin.

✍ note mata only idan akwai mai tambaya ko neman shawara ko neman magani zaki iya neman prvt ko kiyimin waya akwai kuma magani kala kala muna siyarwa masu kyau wanda idan kikayi amfani hmmmmmmmmmm dasu zaki mamaki uwar gida kuma oga zaiyi mamaki sosai yar uwa oga ya baki kyautar da baishirya muna siyar da magani kamar haka:- breast enlargement (maganin girman nono kala akwai kuma na cikowarsa wanda zai cika yayi kyau musamman matan da sukayi yayi nonon su yakoma kamar silifas mun kawo muku naku akwai wanda yan matan da nononsu ya kwanta yakoma kamar na tsohuwa shima munkashi maganin tsayar da nono yatsaya chak na yan mata da zawara da matan aure)akwai hips enlargement (maganin girman duwawu ya cika yakara girma yanda zai kara girma kuma yayi kyau kizama yar duma duma abin kunya ne ace kiga mace tana yawo acikin zani kamar wata sanda shima macan da bata kugu ko namiji bazata bawa sha awa ba mun kawo muku su kala kala uwar gida da yan mata da zawarawa)akwai magani matsi mai kyau wanda zakijiki matse gamgam kin koma kamar sabuwar budurwa akwai na yan matan da suka rasa badurci ta hanyar yi musu fyade ko wanda samarinsu suka yaudaresu suka amfani da su kuma suka ki auransu kuma suna so suyi wani aure kuma basa so agane ko wanda son xuciarsu yasa suka rasa budurcinsu maganin idan kinyi amfani da maganin zai matseki zaki koma kamar budurwa kuma baza a gane ba zaki jiki gamgam kamar yadda kike ada ko yatsa ma bazai shiga ba kamin ayi amfani dake akwai maganin farin jini na yan matan da zawarawa idan kikayi amfani da wannan maganin zakiyi farin jini kamar waina kuma zaki sha mamaki zaki ga yadda zaki farin jini agurin mutane kowa yaji yana sonki yar uwa akwai maganin slimming (maganin rage kiba dan oga yaji dadin sarrafa ki sosai) akwai kuma magani kara kiba ga masu son su dan kara kiba su cuka suyi bulbul akwai maganin rage tumbi wasu da sunyi ciki sun haihu sai kiga tumbi ya taru yayi musu wannan maganin yana rage tumbi ko wani irin ne akwai maganin infection (ko wani irin sanyi ne munada maganinsa ina masu matsalar kaykayin gaba ko matsalar fitar farin ruwa mai kamar nono ko mai kamar majina ko mai saki ciwon mara ko mai fama da kurajen gaba ko mai hanaki haihuwa ko mai bushe miki da gaba ko mai dauke miki ni ima ko mai dauke miki da sha awa kwata kwata kiji bakyason mijinki ya tabaki ko wadda yake dauke miki al ada tadaina zuwa kwata kwata ko wadda idan anyi sex da ita take jin zapi ko take ganin jinin da sauransu duk munada ma ganin kala kala wanda idan kinyi amfani su zaki sami sauki da izinin allah sanyi ko wani irine akwai kuma maganin karin ni ima ki jiki ajike kamar kina naso kije jiki kamar famfo cikar ni ima itace sirrin ya mace kuma shine zaisaki kiji oga baya gajia dake kuma kullum kara sonki zaiyi saboda kullum kina cikin ni ima ina masu matsalar ni ima wanda zasuce sunyi amfani da maganin ni ima kala kala amma basu ga chanji ba wannan idan kukayi amfani dashi zaku ga chanji kuma kusha mamaki insha allah akwai hadin buje jagab wanda idan kinyi amfani dashi hmmmm zakiji koda yaushe kina kawo ruwa kamar wata kankana akwai hadin babbar harka na manya mata masu son koda yaushe su ji mazajensu amanne da su ko da yaushe akwai hadin karya gado na mata yan kwalisa wanda idan kinyi amfani oga zaita sambatu akwai gumbar nonon rakumi akwai gumbar ridi akwai gumbar gyada akwai gumbar aya akwai zumar kankana mai zapi akwai hadin amare dan karin ni imarsu su bawa ango mamaki akwai tsumi na mata wanda idan kinyi amfani da shi zaki gigita oga yaga duk dunia babu kamarki akwai maganin mallakar miji ko saurayi mai kyau kuma mai zapi akwai sabulun tsarki wanda idan kikayi amfani dashi zai tsaftace gabanki daga dukkan wani cuta da ake dauka abandaki(toilet) yakuma hanaki kamuwa daga infection (ciwon sanyi) akwai turaren farji wanda idan kina amfani dashi mijinki bazai taba jin wani wari ko karni agabanki ba sai kamshi always gabanki zayi ina masu fama da warin gaba to ga irin naku kuyi amfani dashi kusha mamaki akwai sabulun gyaran fata matar tayi kyau tayi kyalli ko da kinada kuraje zasu mutu ko masu pinpus ne duk wata matsala ta fuska muna da maganin akwai hadin gyaran amarya kiyi kyau kiyi ras oga kuma yasha dadi akwai hadin dilka mai kyau fata tayi kyau ta haske akwai hadin mandamo da man ayu original wanda idan kina amfani da zai matseki kuma zai kara miki ni ima kuma mijinki zaiji dadinki sosai bazaiji dadin wata mace ba bayanki saidai idan itama tayi amfani dashi akwai hadi matan suke matsalar haihuwa suna son su haihuwa amma shiru ba labari sunyi maganin sunyi amma shiru yar idan kinyi amfani da wannan maganin akwai kuma maganin kala kala (kamar basir mai tsuro basir mai sa yawan tusa basir mai dauke sha awa basir mai yawan sa gudawa ko basir mai sa jini dasauransu shi akwai shi ko wani irin basir ne akwai maganin karpin maza da magani masu saurin kawo acikin minti daya har yakawo akwai maganin dake karawa mace sha awa da akwai matan da sukeda wannan matsala tarashin sha awa akwai pad muna siyarwa wanda bashida wani side effect kuma bashi da hatsari ga rayuwar ya mace insha allah zaki dace muna aykawa mutum duk inda yake matukar mota tana xuwa wurin akwai kuma group anayi register shiga mata only yar uwarku                                 

  ❤DR MAMAN ASHRAF FACE BUK NAME HAFSA SARAKi FOLLOW ME ON TWEETER MAMAN ASHRAF0 (whatsapp num 👉🏻09098061054) (call num 👉🏻08141259246)❤ ki turawa yar uwarki dan ita ma takaru share it please 
Post a Comment (0)