Fassarar Kalaman Fim Din Jab Tak Hai Jaan
Shekarar Fita - 2012
1
Main har din maut ko gale lagaonga
Zan Rungumi Mutuwa a Kowace rana
Shah Rukh Khan
2
Hamari line mein kismat sirf ek baar dokha deti hai
A Tsari irin namu Kaddara sau daya kawai zata iya Yaudara
Shah Rukh Khan
3
Har din ek dua maangti hoon ... ke shayad ek din tum mujhe maaf kardo
A Kowace rana Fatar Abu daya nake yi... Cewa Watarana zaki yafe min
Neetu Singh
4
Zindagi toh har roz jaan leti hai ... bomb toh sirf ek baar lega
Kullum Rayuwa Kashe Ka take yi... Bam kuwa sau ɗaya zai kashe ka
Shah Rukh Khan
5
Yadhaash bhi kitni ajeeb cheez hoti hai ... kis cheez ko poori zindagi bhoolne ki koshish karo, woh bhoolti nahi ... kabhi ek choti si cheez yaad karne ki koshish karo, toh yaad nahi aati
Tunani wani irin Abu ne mai Rikitarwa... A Yayinda kake ta so kaga ka manta da wani abu, sai ka kasa.... Amma Yayinda kayi kokarin ka tuna wani dan karamin Abu, shima sai ka ga ka kasa.
Shah Rukh Khan
6
Har ishq ka ek waqt hota hai ... woh hamara waqt nahi tha ... par iska yeh matlab nahi ki woh ishq nahi tha
Kowacce soyayya tana da nata lokacin... Wancan lokacin ba namu bane... Sai dai fa hakan baya nufin SON baya nan
Rishi Kapoor
7
Baarishon mein bedhadak tere nachne se ... baat baat pe bewajah tere roothne se ... choti choti teri bachkani badmashiyon se ... mohabbat karoonga main ... jab tak hai jaan, jab tak hai jaan
Rawar da Kikeyi a cikin ruwan sama ba tare da damuwa ba... Fushin da ki kanyi akan abubuwan da basu taka kara sun karya ba haka kawai... Yarintar ki da Zolayar ki... Zan ci gaba da son su duka... Matukar ina Raye, Matukar Ina Raye.
Shah Rukh Khan
8
Bomb se zyada zakhm toh zindagi deti hai ... har mod par koi dhokha, koi dard ... toh jab zindagi ke khatron se bachne ke liye koi bomb suit nahi pehanta ... toh maut se bachne ke liye kya pehanna
Rayuwa ta kan haifar da Raunuka fiye da da na Bam... Duk inda ka duba Yaudara ce da bakin ciki... To in har babu wanda yake sa RIGAR da zata kare shi daga hakan... Me zai sa mutum yasa wata RIGAR da zata kare shi daga mutuwa?
Shah Rukh Khan
9
Joh khud khush na ho ... woh auron ko khushi kabhi nahi de sakta
Wanda duk baya farinciki... Ba zai iya saka wasu cikin farinciki ba.
Neetu Singh
10
Tu saath hokar bhi saath nahi hoti ... ab toh rahat mein bhi rahat nahi hoti
Bakya tare da ni ko da ace kuwa kina tare da ni... Yanzu gashi na kasa samun Aminci daga Amincin ma kansa
Rishi Kapoor
11
Har din uski zindagi ki dua maang leti hoon ... aur har din khud thodi marr leti hoon
Kullum ina addu'a domin rayuwar sa... Kuma kullum ina rasa wani bangare na Zuciya ta
Katrina Kaif
12
Koi dua mat maangna ... sirf pyar karna mujhe
Kada Kiyi Min Addu'a... Ki so ni kawai
Shah Rukh Khan
<••••••••••••••••••••••••••••>
Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com