Fassarar Kalaman Fim Ɗin Bajrangi Bhaijaan

Fassarar Kalaman Fim Din Bajrangi Bhaijaan


Shekarar Fita - 2015

# 1

   Is janam mein bauji toh kya, khud Bajrangbali bhi aa jaye ... toh woh bhi mujhe tumse shaadi karne se nahi rok sakte
 
A wannan rayuwar bar ta baba ma, ko da ubanagiji Hanuman ne zai zo nan... To ko shi bai isa ya Hanani auren ka ba 

 Kareena Kapoor

# 2

   Sab sukh lahe tumhari sharna, tum rakshak kahu ko darna ... sankat hate mite sab peera, joh sumrai Hanumat balbeera


Dukkan Farinciki yana Karkashin ikon ka ne, Yayinda ka zamo mai bada kariya, babu bukatar jin wani tsoro kuma... Duk wani Hadari da damuwa suna Guduwa a duk lokacin da suka tuna da Jarimin abin bauta Hanuman. 

 Salman Khan

# 3

  Hum Bajrangbali ke bakht hai ... mar jayenge lekin jhoot nahi bolenge
 
Ni Mabiyin Ubangiji Hanuman Ne... Zan mutu amma ba zan rasu ba. 

 Salman Khan

# 4

   Jiske dil mein Ram base ho ... uske liye koi bhi cheez asambhav nahi hai
 
Duk wanda ya rike Ubangiji Ram a zuciyar sa... Babu abinda zai gagare shi. 

 Salman Khan

# 5
 
  Nafrat badi aasani se bik jaati hai ... lekin mohabbat
 
Akan iya magance Kiyayya cikin dan lokaci... Amma banda soyayya 

 Nawazuddin Siddiqui


<><><><><><>>><><><><><><>
___________________________________

●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş_* <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
 Instagram: Haimanraees 
 Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)