Fassarar Waƙar God Allaah Aur Baghwan
Sunan waƙa: God Allah Aur Bhagwan
Sunan Shiri: Krrish 3
Shekar Fita: 2013
Sauti: Rajesh Roshan
Rubutawa: Sameer
Kamfani: T-Series
Mawaƙa: Sonu Nigam & Shreya Ghoshal
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
(Matashiya)
A cikin wannan waƙa zamu ji mawaƙan suna kiran God, Allah Aur Bhagwan. To kai mai karatu ya kamata ka sani cewa dukkan waɗanda sunayen suna nufin ubangiji ne. Shi God shi ne sunan ubangiji da harshen Turanci, Allah kuma shi ne Sunan Ubangiji da Larabci, Yayinda Baghwan kuma shi ne sunan Ubangiji da Harshen Hindi. To Me yasa suka kawo sunayen guda uku a cikin Jumla guda? Amsar ita ce: saboda su nuna maka cewa kowanne ka yarda da shi daga cikin waɗannan guda ukun, to shi ne ya halicci wannan mutum da ake waƙar akan sa (Krrish). Kenan Amshin waƙar da suke cewa God Allah Aur Bhagwan, Ne Banaya Ek Insaan Ma'anar sa zata zama Ubangiji Shi ne ya halicci wani mutum, a maimakon irin Fassarar da wasu suke ganin ya kamata ace shi aka yiwa wannan Amshi na cewa Ubangiji, Allah da Baghwan ne suka halicci wani mutum. Wannan ya nuna masu irin wannan fassarar ko dai sun fahimci maganar ta inda bata dace ba ko kuma suna da wata Manufa ta daban a zuciyarsu. Babban abinda zasu iya kafa hujja da shi shi ne Kalmar AUR da ta shigo ciki wacce ta ke ɗaukar ma'anoni da yawa, daga ciki akwa "da" "Kuma" & "Ko". Sai dai ya kamata mu sani, sai da yawa akwai kalmomin da ake amfani da su a waƙa ba wai don su tsurar su suna da ma'ana ba, ba kuma don sun jiɓinci waƙar ba, face kawai sai don tafiyar da karin waƙar. Sannan a kiyaye, bance basa saɓo a waƙoƙin su ba, bance basu yi saɓo a wannan waƙa ba, amma karin wannan Waka haka Ma'anar sa ya kamata ta kasance.
* God Allah Aur Bhagwan, Ne Banaya Ek Insaan (x2)
Ubangiji Shi ne ya halicci wani mutum
* Aaya Zameen Pe Leke Wo
Ya shigo cikin duniya
* Upar Waale Ka Farman
Ɗauke da saƙon ubangiji a tare da shi
* Woh Doston Ka Hai Dost, Yaaron Ka Hai Yaar
Shi babban aboki ne a cikin abokai
* Jiska Naam Sunke, Kaanpe Har Shaitaan
Sunan shi kawai idan Shaiɗanu suka ji sai su fece
* God Allah Aur Bhagwan, Ne Banaya Ek Insaan

Sunan shi kawai idan Shaiɗanu suka ji sai su kama kyarma

* Woh Tujh Mein Bhi Hai, Woh Mujh Mein Bhi Hai
Yana cikin jikin ku, kamar yadda yake cikin Jikina
* Kahin Na Kahin, Wo Hum Sab Mein Hai
A wasu wuraren, yana cikin (jikin) mu duka

A wasu wuraren, yana cikin (jikin) mu duka.
* Sabmein Woh Chhupa Hai, Use Pehchan Lein
Yana ɓoye a cikin jikin kowa, ku gano shi
* Uska Jo Iraada Hai, Woh Hum Thaan Lein
Ko mecece Manufar sa, mu ma mu maida ita Manufar mu

La La La La La...
La La La La La… La La La La…
Hmm Hmm Hmm…
Aaa Ha Ha Haan…
* Jahaan Kal Woh Tha Akela Khada
A inda yake tsaye shi kaɗai tun jiya
* Kadam Apna Bhi Udhar Chal Pada
Yau sawayen mu muma can suka nufa
* Jahaan Kal Woh Tha Akela Khada
A inda yake tsaye shi kaɗai tun jiya
* Kadam Apna Bhi Udhar Chal Pada
Yau sawayen mu muma can suka nufa
* Milke Khwabon Ki Jannat Sajayenge Hum
A tare zamu ƙawata Aljannar Mafarkan mu
* Pyaar Ka Sawera Leke Aayenge Hum
Kuma za mu yi ruwan soyayya a yau

<••••••••••••••••••••••••••••>
Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com