Fassarar Waƙar Zinda
Sunan Waƙa: Zinda
Sunan Shiri: Bharat
Shekarar Fita: 2019
Sauti: Julius Packiam & Ali Abbas Zafar Feat. Vishal Dadlani
Rubutawa: Ali Abbas Zafar
Kamfani: T-Series
Mawaƙi: Vishal Dadlani
Mai Fassara: Haiman Raees
* Khaakh Se Bana Hoon Main, Khaakh Hi Ban Jaaunga
An samar da ni ne daga Toka, Kuma Tokar zan koma watarana
* Seene Mein Leke Aag Main, Waqt Se Lad Jaaunga
Zan Kunna wuta a cikin jikina in je in yaƙi Lokaci

* Dil Ke Bhanwar Mein Hai Dooba, Mera Safeena, Haan Safeena
Labarina yana ɓoye ne a cikin rugugin hadarin zuciya ta
Ho…
* Duaa Hai Meri Rab Se Ki, Thame Mujhko Yun Hi Rehna, Yun Hi Rehna, Rehna!
Ina Addu'a ga ubangiji da ya ci gaba da tsare ni kamar haka har abada
* Zinda Hoon Main Tujh Mein, Tujh Mein Rahunga Zinda
Ina raye a jikin ka/ki, kuma zan ci gaba da rayuwa a jikin ka/ki
* Tod Ke Sab Zanjeerein, Main Azaad Parinda
Zan fice daga duk wani tarko domin ni ƴantaccen tsuntsu ne

<••••••••••••••••••••••••••••>
Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com