FASSARAR WAƘAR TU HAI KI NAHI

Fassarar Wakar Tu Hai Ki Nahi

Sunan Waka: Tu Hai Ki Nahi

Sunan Fim: Roy

Shekarar Fita: 2015

Hada Sauti: Ankit Tiwari

Rubutawa: Abhendra Kumar Upadhyay

Sunan Kamfani: T-Series

Mawaki: Ankit Tiwari

Fassarawa: Haiman Raees 

* Mujhse Hi Aaj Mujhko Mila De

Bari na Gamu da Kaina yau 

* Dekhun Aadaton Mein, Tu Hai Ke Nahi

So nake in tabbatar kina cikin Dabi'a ta ko A'a 

* Har Saans Se Pooch Ke Bata De

Ki Tambayi kowane Numfashi Sannan ki fada min 

* Inke Faaslon Mein, Tu Hai Ke Nahi

Kin Wanzu a Tsakanin su ko A'a 


* Mujhse Hi Aaj Mujhko Mila De

Bari na Gamu da Kaina yau 

* Dekhun Aadaton Mein, Tu Hai Ke Nahi

So nake in tabbatar kina cikin Dabi'a ta ko A'a 

* Har Saans Se Pooch Ke Bata De

Ki Tambayi kowane Numfashi Sannan ki fada min 

* Inke Faaslon Mein, Tu Hai Ke Nahi

Kin Wanzu a Tsakanin su ko A'a 

* Main Aas Paas Tere

Ina nan Kusa dake 

* Aur Mere Paas…

Amma ni fa... 

* Tu Hai Ki Nahi… (x4)

Kina Nan Ko Bakya Nan? (x4) 

* Daudte Hain Khwaab Jinpe Rasta Woh Tu Lage

Kece Hanyar da Mafarkaina suke Bi ta kanta 

* Neend Se Jo Aankh Ka Hai Waasta Woh Tu Lage

Dangantakar dake tsakanin mu tamkar Dangantakar dake tsakanin Idanu da bacci ne 

* Tu Badalta Waqt Koi Khushnuma Sa Pal Mera

Ke tamkar lokaci ne mai Canjawa, ke Daddadan tunani na ne 

* Tu Woh Lamha Jo Na Thehre Aane Waala Kal Mera

Kece Irin yanayin nan da bai Canjawa, ke ce gobe na 

* Main Aas Paas Tere

Ina nan Kusa dake 

* Aur Mere Paas…

Amma ni fa... 

Tu Hai Ki Nahi… (x4)

Kina Nan Ko Bakya Nan? (x4)

* In Labon Pe Jo Hansi Hai Inki Tu Hi Hai Wajah

Kece Sanadin Murmushin da ke bayyana a labbana 

* Bin Tere Main Kuch Nahi Hun Mera Hona Bewajah

In har babu ke to nima bani da wani amfani 


* Dhoop Teri Na Pade To Dhundhla Sa Main Lagun

Idan hasken ki bai dira a kaina ba zan Dusashe 

* Aake Saansein De Mujhe Tu Taaki Zinda Main Rahun

Ki (taimaka) Kizo ki bani numfashi ko zan samu in cigaba da rayuwa 

* Main Aas Paas Tere

Ina nan Kusa dake 

* Aur Mere Paas…

Amma ni fa... 

Tu Hai Ki Nahi… (x8)

Kina Nan Ko Bakya Nan? (x8) 



<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

Post a Comment (0)