FASSARAR WAƘAR PEHLA PYAAR



Fassarar WaΖ™ar Pehla Pyaar

Sunan WaΖ™a: Pehla Pyaar

Sunan Shiri: Kabir Singh 

 Shekarar Fita: 2019 

Sauti: Vishal Mishra

Rubutawa: Irshad Kamil

Kamfani: T-Series

MawaΖ™i: Armaan Malik

Mai Fassara: Haiman Khan Raees 


Ha Ha Haa... Ha Ha Haa…

* Baatein Zaroori Hain, Tera Milna Bhi Zaroori

Magana tare da ke yana da amfani, amma haΙ—uwa da ke ma tana da amfani 

* Maine Mita Deni Yeh Jo Teri Meri Doori

Zan kau da duk wata tazara da ke tsakanin mu 

Ha Ha Haa... Ha Ha Haa…

* Baatein Zaroori Hain, Tera Milna Bhi Zaroori

Magana tare da ke yana da amfani, amma haΙ—uwa da ke ma tana da amfani 

* Maine Mita Deni Yeh Jo Teri Meri Doori

Zan kau da duk wata tazara da ke tsakanin mu 

* Jhoothi Hain Woh Raahein Saari Duniya Ki

Duk wasu hanyoyi na duniya bogi ne 

* Ishq Jahaan Na Chale

MatuΖ™ar so baya bin su 

* Tera Hona Mera Hona Kya Hona

Wanzuwar mu bashi da wata daraja 

* Agar Na Dono Milein

MatuΖ™ar bamu kasance tare da juna ba  

* Tu Pehla Pehla Pyaar Hai Mera… (x4)

Kece Masoyiyata ta fari 

Ha Ha Haa... Ha Ha Haa…

* Woh Shehar Bade Honge Boriyat Bhare

WaΙ—ancan biranen ba zasu bada sha'awa ba 

* Rehta Nahi Jin Mein Tu Sang Mere

In dai a cikin su ba zaki kasance a tare da ni ba 

* Khabar Tujhe Bhi Hai Yeh

Ke ma kin san hakan 

* Raunaqein Sabhi Hoti Tere Hone Se

Murna tana aukuwa ne kawai Yayinda kike nan 
 
* Tere Bina Tanha Koi Kya Kare…

Idan babu ke, me ya kamata mutumin da ke cikin kaΙ—aici yayi? 

* Aise Sabhi Sheheron Pe Mujhko Taras Hai Aata Bada

Na tausayawa WaΙ—ancan biranen 

* Tere Liye Main Na Jahaan Khada O...

WaΙ—anda bana tsaye tare da ke a cikin su 

* Meelon Ka Ho Saalon Ka Ho Chaahe Woh

Ko tsawon Mil zata Ι—auka, ko tsawon shekaru zata Ι—auka 

* Safar Ki Parwaah Nahi

Ban damu da tsayin tafiyar ba 

* Tu Hai Jahaan Maine Wahaan Hona Hai

Ina son kasancewa a duk inda kike 

* Pahunch Hai Jaana Wahin
Ina so in cimma wannan wurin 

* Tu Pehla Pehla Pyaar Hai Mera… (x4)

Ke ce masoyiyata ta farko 

* Jeete Jee Toh Jeetega Na Yeh Faasla Hai Pata

In dai ina raye, to nisan da ke tsakanin mu ba zai yi nasara ba 

* Saansein Chalein Teri Taraf, Jaise Chale Raasta

Numfashi na kusurwar ki ya nufa kamar yadda hanya ta ma can ta nufa 

* Mera Hai Tu, Tu Hai Khalish, Ya Hai Khushi Ya Khata

Ke Tawa ce. Shin ke zumuΙ—i na ne, farinciki na ne ko kuskure na ne? 

* Tere Siwa Mera Jahaan Se Na Koi Waasta

Bani da wata alaΖ™a da duniya face ke 


<••••••••••••••••••••••••••••>
  HãïmΓ’Γ± Khãñ Ε˜ΔƒΓ©Γ©ΕŸ <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
 Instagram: Haimanraees 
 Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)